World News

KALLI JERIN SHUGABANNIN NIGERIA KOWA DA ADADIN BASHIN DA YA KARBO

Jerin manya manyan shugabannin Nigeria da bashin da suka ciyowa kasata Nigeria kamar irinsu obasanjo yar adua good luck ebele Jonathan Muhammad buhari bashin da aka ciyowa kasata Nigeria yayi yawa har yanzu dai.

abin yana damun mutanen kasar Nigeria yanzu zamu fada muku abin da kowanne shugaba ya ciyowa kasata Nigeria bashi a cikinsu sannan kuma anbiya bashin kokuma ba’a biya ba obasanjo ya ciyo bashin dala $28 billion sannan kuma marigayi musa yar adua shima ya ciyo bashin $1.39 billion Kafin ya rasu sannan good luck ebele Jonathan shima ya ciyo bashin $7.3 billion sannan uwa uba shugaba Muhammad buhari shima ya ciyo bashin $45.2 billion wannan shine bashin da ake bin kasata Nigeria Allah ya kawo mana hanyar biya gaba ki daya mungode sosai da sauraranmu ku cigaba da zaiyartar wannan site domin labaran duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈