Uncategorized

AN FASAWA AMARYA IDO ANA TSAKA DA BIKI GA VIDEON

Innalillahi wani babban masifa da ta afkawa wata amarya a cikin jihar kano Ana tsaka da bikinta .

Ana tsaka da bikin wata amarya mai suna khadija abdullahi a cikin jihar kano sai yan kungiyar sintiri suka zo gidansu wato yan vigilante.

Zuwansu ke da wuya suka sa duka a gurin Da akeyin kidan DJ  kawai katsam sai wani ya sameta a ido nan da nan sai idon nata ya fashe .

Gaskiya wannan dan vigilante ya cuci wannan amarya koda an kamashi ya gama da rayuwarta ya kamata duk masu irin wannan aiki su dinga kula domin akwai matsala.

Labari gaskiya tafi kwabo ne suka rawai to wannan labari Allah yasa muda ce Ameen summa ameen .

Karku  daziyartar wannan site domin samun labaran duniya gaba ki daya mun gode sosai da sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈