Uncategorized

DUK MAI SON AURENA TSAKANI DA ALLAH YAZO KOFA A BUDE TAKE CEWAR MARYAM BAKASI

Shahararriyar mawakiyar hausa a masana’antar kannywood maryam aliyu Muhammad.

Wadda aka fi sani da maryam bakasi ta wani furuci da ya bada mamaki, kamar yadda kuka sani a al’adar hausawa namiji shine ke zaba kansa mata bawai mata keda alhakin zabawa Kansu mijiba.

Anan kuma akasin haka ne ya afku, inda mawakiyar da kanta ita ce ke bawa maza damar nemawa kansu auranta ta hanyar yin posting kamar haka

Duk mai son aure na tsakaninshi da allah yazo kofa a bude take cewar maryam bakasi to gareku matasa idan da mai bukata sai ya hanzarta zuwa gareta .

Labari daga rariya Ne suka rawaito akan page din nasu na Facebook

Karku manta da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈