Uncategorized

INNALILLAHI ALLAH YAYIWA KAMAL ABOKI RASUWA

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Allah yayiwa kamal aboki rasuwa sakamakon hatsarin mota .

A gaskiya mutuwar kamal aboki taja hankalin mutane sakamakon cewa babu wata mutuwa da take daga hankalin al’ummah face kamar mutuwar matashi.

Bayan cewa kamal aboki matashi ne mutuwar tasa ta daga hankali matuka bisa ga dalilin cewa yayi mutuwane irin wacce
ake cewa mutuwar almara.

Gobe insha Allah za a gudanar da Jana’izar sa a gidan su dake kawo a hotoro muna mai add u’ar Allah yajikanshi da rahama Allah ya huta.

Muna cigaba da junjuna masu bibiyar wannan shafi namu mai Albarka muna jaddada rokon cewa Ku cigaba da bibiyar wannan site mai Albarka domin samun ingantattun labarai da dumi dumin sy
Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈