Uncategorized

INNALILLAHI YAU MAI BINNE MUTANE SHI AKA BINNE ALLAH YAYIWA MAI HAQAN KABARI RASUWA

Innalillahi wa Inna ilaihirraj un yanzu yanzu wani mai haqa kabari ya rasu haka Allah yake lamarinsa .

Wani mutum Wanda ya shahara a haqa kabari sosai da sosai shi bashi da wani aiki sai haqa kabari shine Sana’arsa da yake Yau da kullum .

Lokaci yayi shima an haqa nashi kabarin dama ita rayuwa haka take Yau ga Kai gobe ga yan uwanka in Yau Kaine gobe ba Kai bane.

To dai wannan mutumi Allah ya karbi kayansa lokaci yayi ajali yayi kira ya bada gudunmawa wajen binne mutane da dama a kabari

Allah ya jikansa ya mai rahama yasa aljanna ce makomarsa Allah kasa annabi Muhammad ya Cece shi ranar gobe kiayama .

Wannan labari gaskiya12blogspot.com Ne suka rawaito shi sannan kuma suka wallafa akan page din su na facebook .

Karku manta da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈