Uncategorized

BAYAN RASUWAR KAMAL ABOKI WANI MALAMI YA FARA SURUTU AKANSA

Innalillahi wa’inna ilahirran un bayan rasuwar kamal aboki wani malami ya fito yayi video akan shi .

Wani malami kenan bayan rasuwar kamal aboki ya fito yayi bidiyo yana cewa duk mutumin da yake hada labarin karya dan wani yayi dariya manzon allah saw yace bashi bashi ran tashin alkiyama .

Inda malamin ya kara Da cewa yanzu kamal aboki ya tafi malamai sun tafi manyan mutane sun tafi amma indai kana da rai yakamata ka Gyara .

Amma wannan abin da malamin nan yayi kuskure ne ita gaakiya idan mutum yana da rai take mai amfani amma idan mutum ya rasu babu wani amfani da zata yimai .

Kuma gaskiya idan yan uwan kamal aboki su ka ga wannan videon baza su ji dadi ba saboda sunan sa da malamin ya kama a wannan videon.

Allah ya ji kansa sannan yamai rahama albarkacin annabi Muhammad saw Ameen summa Ameen

Ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈