Uncategorized

INNALILLAHI KAMAR YASAN ZAI RASU YA FADI WANNAN MAGANA KAMAL ABOKI

Innalillahi wa’innailaihirraj un wannan maganar kamar yasan lokacin shi yayi kamal aboki .

Wani video ne yake yawo na jarumin barkawancin nan mai suna kamal aboki bayan allah ya mai rasuwa sakamakon hatsarin mota .

Inda jarumin yayi wani furuci a baya yabawa mutane dariya amma yanzu kuma abin na damunsu inda shi kamal yake cewa .

An turomu duniya ibada amma mun tsaya comedy mutane sunyi dariya a bidiyon amma yanzu abin ke damunsu Allah ya jikanshi ya mai rahama Ameen summa Ameen .

Kada kumanta Da ziyartar wannan jaridar mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya .

       Mun gode sosai da sosai

                 Thanks you

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈