Uncategorized

KANNYWOOD SUN DAINA SANI A FILM AURE ZANYI NA HUTA INJI MARYAM BOOTH

Kannywood sun juyan baya sun dena sakani a film don haka aure zanyi na huta cewar maryam booth.

Kamar yadda kuka sani maryam booth jaruma ce a masana’antar kannywood wadda har yanzu tana taka rawar gani a masana antar film amma tace an juya Mata baya aure zatayi .

A halin yanzu dai kowa yasan maryam booth budurwa ce wacce take da lokaci aure har ila yau sannan kuma tana da Da ra,ayin yin aure shine yasa ta fito ta fadi wannan magana .

Idan kaima kaga kana da ra ayin aurenta sai ka garzaya izuwa gareta domin tace ko talaka ko me kudi babu wanda baza ta iya aurensa ba .

Kamar dai yadda muka saba idan muka kawo muku labari zamu fada muku wacce jarida ce ta rawaito wannan labari apahausa.com ne suka rawaito .

Ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausaworlsnews.com domin samun labaran duniya .

        Mun gode sosai da sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈