Uncategorized

VIDEON WASU YARA DA AKA HAIFESU A HA”DE KUMA SUNA JIN DADIN

Innalillahi bidiyon wasu yara da allah ya haliccesu a hade su biyu ya ja hankalin muatane .

Kamar yadda kuka sani allah shine yake halitta kuma shine yake duk yanda yaso ga bawa wannan yara sun kasan ce su biyu a hade .

Su Allah ne ya haliccesu a haka kuma suna rayuwarsu mai dadi babu damuwa saboda sun kaddara allah ne mai yin KO mai .

yayensu kuma suna basu kulawa nesa ba kusaba saboda har kayan wasan yara zaka ga iyayen nasu suna siya musu kamar su keke DA sauransu .

A yanzu dai cikakken bidiyon ya ran nan yana kan YouTube mai suna truly sune suka wallafa wannan cikakken videon akan YouTube .

         Ku cigaba da ziyarar wannan site
      Mai suna hausaworldnews.com

Domin samun labaran duniya
Mun gode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈