Uncategorized

WANI ABUN AL AJABI KALAMAN KAMAL ABOKI KAFIN YA RASU

Innalillahi wa’Inna ilayh raju’un wani
Abu da bakowa ya Sani akan kamal
Aboki a kwana kin baya yayi wani
Video Wanda ba kowa ya Sani to amma

Wannan video na kamal aboki yaja hankalin mutane da dama a lokacinda
Mutane suka ga wannan videon mutane
Abin ya girgiza mutane a lokacinda Mu

Kanmu da mukayi arba da wannan video
Abin’abin mamaki saboda a videon kamar
Yasan da cewa hakan zata faru Ashe kana
taka Allah na ta shi idan kaga wannan videon

zakaga kamar shirine aka hada to amma
Abin mamaki anan shine wannan bawan allah_ da sakin wannan videon ‘yan kwana ki a tsakani hakan ta Dari muna roko Allah
Ya mai rahama a videon

Yake cewa kawai tunani an turomu duniya ibada mun bige da comedy_had sauran abokansa suke dariy yake cewa aw’dariya
Kuke to shikenan kamal aboki mutumne

Mai son Jana’a gashi baruwansa Allah ya
Jikan legend kamal aboki ya mai raham a
Idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani Allah ya Kai haske kabarinsa Ameen thumma Ameen…

Kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈