World News

MASHA ALLAH MOMEE GOMBE TA LASHE AWARD A KANNYWOOD 2023

masha allah jarumar kannywood momee gombe ta lashe daga masana’antar kannywood ga cikakken bayani .

wani babban award da pandora suke rabawa sannan kuma suna duba girman jarumi da daukakar da yayi kuma da iya acting dinsa sannan su bashi .

kuma sunga acting din jarumar kannywood momee gombe yana kyau shine yasa aka bata wannan award sannan kuma ba ita kadai aka bawa wannan award ba harda Fatima kinal .

muna taya ta murna sannan kuma Allah ya Kara daukaka Mai anfani sauran jarumai sai a Kara kokari sosai da sosai .

mun gode Kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya mun gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈