World News

INNALILLAHI AMARYA TA RASU SAURA KWANA 13 BIKINTA

Innalillahi hauwau ta rasu saura kwana goma sha uku bikinta wannan lamari ya tada hankalin jama,a

Allah sarki duniya juyi haka Allah yake lamarinsa ta gama tsara rayuwa Ashe haka zata kasance da ita ga cikakken bayani yana zuwa .

Hauwa,u dai budurwa wadda Allah ya karbi rayuwarta sakamakon hatsarin mota DA tayi kuma ansa ranar bikinta saura kwana goma sha uku.

Gaskiya wannan abu dolene ya tada hankalin mutane ba dan kadan ba ka duba kaga wannan lamari abun almara Allah ya gafarta mata kura kuranta gaba ki daya yasa ta dace .

Ku Ci gaba daziyartar wannan shafi domin samun labaran duniya mun gode .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈