World News

SAURAYI DA BUDURWA SUN SHEKE AYARSU A GURIN HOTO KAFIN AURE

Wani ango kenan da amarya yayin yin hoton kafin aure sun gwangwaje shi da amaryarsa .

Kamar yadda kuka sani idan za’ai aure tsakanin saurayi da budurwa akan zuwa ayi hotuna kala Kala wanda ake kira da pree wedding .

To amma angonnan nasu yafi nakowa saboda wannan salon nasu ya dau hankalin mutane da dama ba kowa ne zai iya ba .

Wannan ango ya kafa tarihi duk da dai wannan pree wedding picture ha ram ne a musulinci amma mutane basa duba hakan yanzu .

Meye ra,ayinuku akan wannan hot on pree wedding na wannan bawan allah ku fada mana ra,ayinku a comment section mun gode .

Ku ci gaba da xiyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈