World News

ABALE ZAI ANGWANCE DA AMARYARSA/FATIMA KINAL TA SAMU …..

Alhamdulillah jarumin kannywood daddy hikima wanda akafi sani da abale zai angwance ranar juma.a .

Komai lokaci kamar yadda kuka sani mutane da dama suna samun nasara a rayuwarsu shima abale ya taka wani matsayi tunda har yakai ga matakin yin aure .

Ranar juma,a mai zuwa wanda yayi dai dai da 27/1/2023 za,a daura auren jarumin kannywood daddy hikima in Allah ya yarda
A masallacin juma,a na na ibawa kumbotso local govt.

Jarumar kannywood fatima kinal ta samu kyauta ta award na pandora an bawa jarumai da yawa wannan award ciki harda momee gombe da sauransu .

Kar ku manta da ziyartar wannan shafi mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya gaba ki daya mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈