World News

ANYI KIRA GA DUK WANDA YAKE BUN KAMAL ABOKI BASHI YAZO YA KARBA

Allah sarki rayuwa anyi kira ga duk wanda yake bin kamal aboki bashi yazo ya karba hakkinsa .

Kamar yadda kuka sani cewa duk wanda ya rasu zaka ga ana neman mutanen da suke binshi bashi domin a biya mai a sauke mai nauyi .

To yanzu haka anyi kira ga duk wanda yake bin kamal aboki bashi yayi maza maza yaje domin a biya shi hakkinsa domin bashi nauyi ne .

Duk wanda yasan yana binshi kudi kar yayi kasa a gwiwa wajan karbar hakkin sa domin bashi masifa Ne .

Domin idan an biya an taimakeshi duniya da lahira Allah ya ji kansa da rahama yasa aljanna ce makomarsa dan darajar annabi muhammad saw Ameen summa ameen
Mun gode .

Ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya mun gode .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈