World News

ZA ,A DAURA AUREN ABALE WATO DADDY HIKIMA RAN JUMA,A

Alhamdulilah daddy hikima lokaci yayi z,a daura auran abale ranar juma a a masallacin naibawa.

Babban jarumin nan a masana antar kannywood wato daddy hikima wanda aka fi sani da abale lokaci yayi bana mutuwa ba na aure.

Ranar juma a mai zuwa za a daura auren sa a masallaci juma a na na ibawa kumbotso local government in Allah ya yarda .

Duk mai bukatar zuwa sai ya hanzarta kuma ya bada himma sosai da sosai Allah ya bada ikon Ameen summa ameen mun gode .

Ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈