World News

Yanzu yanzu america sun bawa LA wan ahmad kyautar gold award dalilin izzar so

Alhamdulillah babban jarumin kannywood wato lawan ahmad ya samu kanbun kyauta daga kasar america sakamakon film din izzar so .

Kamar yadda youtube suka saba idan ka hada musu subscribe dubu daya zasu Dora maka talla idan ka hada dubu goma za su baka story dubu dari kuma zasu baka award na silver idan ka hada million daya zasu baka golden .

To dai jarumin kannywood lawan ahmad shine na daya a cikin kannywood wanda ya samu wannan kyauta ta golden award YouTube .

Muna taya shi murna da fatan alkhairi Allah ya kara daukaka mai albarka allah ya kara basira muma Allah ya daukaka mu akan kasuwancinmu .

Mun gode da ziyartar wanan site mai albarka mun gode .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈