World News

SARKIN MUSULMAI YAYI MAGANA AKAN CANJIN KUDI GA VIDEON

Magantuwar sarkin musulmai akan maganar canza kudin nigeria ya fadi Dalila I shida da zasu saka a ciga ba da amfani da tsohon kudi .

Kamar yadda kuka sani sarkin musulmai bakomai ne ya fiya saka baki a ciki ba amma wannan abu ya shafi talakawan Nigeria sosai .

Shi yasa kuka ga yayi wannan magana kuma duk akan talakawan ne a gaskiya dai wannnan abu zai shafi talakawan nigeria sosai tunda yan kasuwa zasu tafi hutu kaga akwai matsala .

Kuma babban matsala shine kudin gaba ki daya basu bazu a cikin gari ba akwai wanda bai taba rikesu ba har hanzu wani bai taba kashewa .

Kamar yadda kuka sani idan muka kawo muku labari muna fada muku wanda suka wallafa to wannan labari ya samo asali ne daga legitnghausa .

Mun gode sosai da ziyartar wannan site mai albarka .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈