World News

Auren wuri maganin zinar wuri an daura auren wasu yara masu karancin shekaru

KU DANNA VIDEON DOMIN KALLO☝ Masha Allah Allah yayi wani matashi ya angwance da amaryarsa mai karanchin shekaru .

Kamar yadda kuka gani yanzu zamani ya canza kalmar bahaushe ce ke ta auren wuri maganin zinar wuri matashi mai karancin shekaru ya aure matashiya mai karancin shekaru .

Matasa sun lura sun gane cewa akwai wani sirri a cikin aure da wuri shi yasa zakaga mutane na son yin aure da wuri yanzu .

Hakan na iya zama abin alfahari kuma zai jawo raguwar zinace zinace a cikin al umma yana da kyau Allah ya kara shiryar damu gaskiya ta farkin shiriya Ameen summa ameen .

Ku ci gaba da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈