World News

Innalillahi amarya ta rasu Ana sunan danta ga videon

DANNA VIDEON A SAMA DOMIN GANI☝ : innalillahi wa inna ilahirraj un wata mata ta rasu ranar sunan jaririnta kamar yadda jimlaload ta rawaito .

Kulli nafsin za ikatul maut lallai dukkan wani mai rai mamacine Allah yasa Mu gama da duniya lafiya gaskiya wannan mutuwar abun Al ajabi ce ta rasu ana sunan dan ta .

Wannan mutuwa dole zata ratsa zukatan Al umma domin kowa ye akayi masa irin wannan mutuwa zai ji babu dadi Allah ya ji kanta da rahama ya kyauta makwanci yasa aljanna ce makoma .

Su kuma danginta da yayanta Allah ya basu hakurin hakan da kuma juriya mai yawa allah ya azurta zuri ar data bari ya kuma basu Ilimi mai amfani .

Kamar yadda kuka sani jaridar jimla load . com suka rawaito wannan labari .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈