World News

kalli videon yadda yarinyar shekau ta koka akan rash in mijin aure

Jimlaload.com ta rawaito wani labari kalli yadda yar gidan shekau ta koka akan rashin mijin aure saboda halin da mahaifinta ya saka ta a ciki .

Shekau dai shine shugaban kungiyar boko haram sannan kuma yayi ta,asa a wannan kasa tamu ta nigeria ya saka mutane kuka ba kadanba .

Hakan ne ya jawowa yar sa fatima abubakar shekau bakin jini a gurin al umma har ta kaiga ta koka akan rashin mijin aure allah sarki rayuwa ita bai zama lalle halinta Mara kyau ne ba .

Masu magana suna cewa laifin wani baya shafar wani to yau dai ga laifin wani ya shafi wani Allah yasa mudace Ameen summa ameeen .

Kamar yadda kuka sani idan muka kawo muku labari zamu fada muku jaridar da ta rawaito wannan labari jimlaload.com ne ta rawaito mungode da gudunmawar kallo .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈