World News

innalillahi wa Inna ilaihrraj un Allah yayiwa awarwasa aduniya rasuwa

DANNA NAN DOMIN KALLA ☝🏿☝🏿☝🏿 innalillahi wa inna ilahirraj un yanzu yanzu Allah yayiwa jarumin kannywood wato awarwasa rasuwa .

innalillahi Allah ya ji kansa kuma sannan allah yayi Mai rahama albarkacin annabi Muhammad saw Allah yasa annabi Muhammad saw ya cece shi ranar gobe kiyama .

bayan rasuwar kamal aboki allah yayiwa wani jarumin a masana antar kannywood wato awarwasa rasuwa jarumin shirin film din aduniya .

Allah kasa annabi ya cece su kuma yasan DA zuwansu Allah yasa suta shi da manzon Allah saw ranar gobe kiyama wannan rasuwar wa,azi ce ga wasu a cikin kannywood da kuma duniya baki daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈