World News

innalillahi ya Kama ta malamai sukaiwa wannan gawar dauki mai girma

DANNA VIDEON DOMIN KALLAH ☝🏿☝🏿☝🏿 innalillahi wasu mutane a nijar sun fara yada wannan gawar a matsayin gawar wata mawakiya mai suna hadiza mangu buzuwa ce yar kasar nijar .

kuma karyane wannan zancan ba haka yake ba kamar yadda Kuka sani cewa akwai masu yada labaran karya to wannan labarin karyane ba gaskiya ne ba .

tashar gazoua nijar sun bayyana cewa wannan wata al ada ce da akeyin ta a cikin kasar nijar Wanda wannan al ada kuma ta sabawa addinin musuluci .

amma mutane sun fara yiwa wannan mawakiya qazafi akan cewa gawarta ce wai kasa taki karbarta ya Kamata muji tsoron Allah akan dukka lamarinmu na rayuwar duniya domin gyara rayuwar lahira .

mun gode DA ziyartar wannan site Mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈