World News

tirkashi videon tinubu yana sharar bacci ana meeting ya jawo Cece kuce

DANNA VIDEON DOMIN KALLA ☝🏿☝🏿☝🏿 tirkashi videon asiwaju bola Ahmed tinubu Ana meeting yana sharar bacci ya karade social shafukan sada zumunta .

tinubu shine Dan takarar shugabancin kasa Nigeria a jam iyar apc Wanda mutane suke Cece kuce akan cewa Dan takarar asiwaju bola Ahmed tinubu bashi da lafiya .

hakan ne yasa mutane suke cewa idan tahau kan mambari har karkarwa yake yi kuma wasu suna cewa har fitsari a wando ya keyi kuma baida koshin lafiya .

hakan ne yake neman jawomai tangarda akan takararshi ta shugabancin kasa Nigeria allah ya zaba mana mafi alkhairi a cikin wannan kasa tamu ta Nigeria baki daya .

mun gode da gudunmawar kallo ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈