World News

Ban kashe aurena domin harkar film ba junaidiyya gidan badamasi

DANNA VIDEON DOMIN BAYANI ☝🏻☝🏻☝🏻 jarumar kannywood meerah Shu,aibu wadda aka fi sani da junaidiyya gidan badamasi tace bata kashe aurenta domin harkar film ba .

wasu mutane suna yiwa jarumar kannywood meerah shuaibu kallon ta kashe auren ta domin harkar film amma ita jarumar meerah shu,aibu ta bayyanawa duniya cewa karyane wannan labarin da ake yadawa .

saboda shi mutum Mai hankali bazai kashe aurensa ya dawo harkar film saboda idan yayi haka ya nakasa rayuwar shi ta duniya da kuma lahira .

to dai duk masu mata kallon haka ya kamata su gyara Dan wannna zance karyane ba gaskiya a cikin sa wannan labari ya samo asali daga fikira24.com shine ya wallafa wannan labari .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈