World News

lamarin jam iyar kwankwaso da mawaki rarara akwai lauje cikin nadi

Daya daga cikinJiga jigan jam iyar nnpp na cikin masana antar kannywood wato Abba el mustafa ya bayyana cewa rarara yayi maza maza ya dawo jam iyar nnpp kafin a rufe tuba .

Bayyanar wannan video ne yasa ka mutane suke magana akan cewa dauda kahutu rarara zai koma jam iyar nnpp mai kayan dadi .

Amma wasu mutanen nacewa anfara ganin mawakin dauda kahutu rarara da manya manyan jam iyar nan ta nnpp suna tattaunawa .

Gaskiyar magana dai zaiyi wahala a yanzu mawakin dauda kahutu rarara ya koma jam iyar kwankwaso saboda ya kafu a jam iyar apc .

Mun gode da gudunmawar kallo a wannan site namu mai dunbun Albarka mun gode sosai da sosai Allah ya barmu tare daku masoyanmu .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈