World News

videon rungume junaidiyya da Adam a zango yayi gaskiya tayi halinta

innalillahi wa Inna ilaihirraj un mutane sun fara magana akan cewa Adam a zango ya rungume junaidiyya gidan badamasi a cikin shirin asin da asin .

amma Adam a zango ya Saki zazzafan video akan hakan Wanda yayi bayani dalla dalla akan lamarin jarumin Adam a zango yace kaninsa ne ya runguma ba jarumar ba junaidiyya .

saboda ya bayyana videon behind the na gurin yadda akayi daukar gaba ki daya da gaske ba ita jarumar junaidiiya Adam a zangon ya run guma ba .

mun gode ku cigaba da ziyartar wannan site Mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya da na siyasa gaba ki daya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈