World News

videon wata tsohuwa datake cikin manya manyan duniya a yanzu haka

Danna bidiyon domin kallah☝☝ Allah a
Sarki rayuwa ansamu wata tsohuwa mai tarin manyan shekaru wadda bai zama lalle a samu mai shekarunta ba.

Wannan baiwar Allah Allah yayi mata shekaru masu yawa amma har yanzu akwai karfi a tattare da ita tsohuwar sosai da sosai .

Allah kenan mai yadda yaso idan yaso ka dade a duniya idan yaso kuma ka tafi ba dadewa izuwa lahira sai dai fatan Allah yasa mudace .

Ameen summa ameen wannan mata tayi tsawon kwana sosai Allah yasa mai amfani tayi jinkiri ya zamemata alkhairi a rayuwarta .

Mun gode Ku cigaba da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com domin samun labaran duniya gaba ki daya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈