World News

INNALILLAHI CANJIN KUDI YASA WASU MUTANE KOKARIN DAUKAR MAKAMI

canjin kudi na Neman haifar da masifa a cikin wannan kasa tamu ta Nigeria gaskiya ya kamata gwamnatin shugaba Muhammad buhari ta duba wannan lamari .

talakawa na kuka akan canjin har wani matashi yayi barazanar komawa dan fashi idan aka canza kudi kuma yayi mummunar asara to tabbas bazai yarda sai ya koma Dan fashi da makami .

Ana cutar da talaka a kasar Nigeria wallahi ya kamata gwamnati tayi Abu mai kyau domin jin dadin talakawa da kuma su kansu manyan kasar ta Nigeria .

wani bashi DA m abin da zai ci wani sai ya fita yake samowa amma an dakile talaka a cikin matsi na rayuwa wani kamar yayi sata wani kamar yayi kwace .

Allah ya kawo mana karshen wannan wahala ya taimaki add in in musulunci .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈