World News

KUYI HAKURI TALAKAWA ZA,A KARA DA YARDAR ALLAH WA,ADIN CANZA KUDI A NIGERIA

Talakawan nigeria sun tattara bukatar su sun kaiwa Allah akan canza kudin Nigeria da shugaban kasa Muhammad buhari yake son yi .

Wannan canza kudi masifa ga talakawan nigeria saboda babu sababbin kudi a hannun Al umma kuma za,a Daina karbar tsofaffin .

A gaskiya talaka yana cikin wani hali sakamakon wannan masifa da buhari ya kaddamar ta canza kudin kasa ta nigeria.

Ayi maza maza a mika wa Allah bukata saboda wannan masifa kullun karuwa take kuma sannan mu gyara halayen mu gaba daya .

Allah ya kawo mana sauki a cikin lamuranmu ya taimaki addinin musulun ci da musulmai baki daya mun gode Ameen summa ameeen .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈