World News

mal lawan triumph ya fusata akan malamin DA yakai kamal aboki wuta

yanzu yanzu mal ya fito yayiwa wannan malamin da yakai kamal aboki wuta wankin babban bargo akan Kalamansa da yayi bayan rasuwar kamal aboki .

mal lawan triumph ya kara da cewa baka isa kakai mutum wuta tunda yayi imani idan iyayensa da yan uwansa suka gani bazasu ji dadin wannan magana ba .

a yadda malamin ya fada yace hadisin ma bai ingantaba amma ya kafa hujja dashi a gaskiya kuskuren da mal yayi shine da ya kama sunan mamacin yayi raddi akanshi.

wasu daga cikin mutane sun fara zaginsa a wannan lokaci ba kadanba saboda ran mutane ya baci sosai da Sosai daga baya kuma yace yankemasa magana akayi .

Allah yasa mudace shima Allah ya ji kanshi yayi mai rahama .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈