World News

SABUWAR WAKAR ADO GWANJA LUWAI LUWAI OFFICIAL AUDIO

sabuwar wakar ado gwanja Mai suna luwai ta ja hankalin mutane da dama a social media har wasu daga cikin mutanen sun fara cewa kwana shida da rasuwar kamal aboki amma har ya fara sakin waka .

to a gaskiya dai wannan waka mai suna luwai ta ado gwanja ta bawa mutane mamaki amma kuma tun a baya ado gwanja ya bayyana cewa shi yana neman kudinsa ne .

amma kuma mutane basu fahimci hakan ba to dai babu abinda zamuce sai dai Allah yasa mudace kuma mu gama da duniya lafiya ameen summa ameen .

mun gode Ku cigaba da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews.com .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈