World News

Allah sarki mawaki rarara yayi a bun alkhairi a gurin rasuwar awarwasa

Allah sarki rayuwa mawaki dauda kahutu rarara yayi abun alkhairi a gurin sadakar ukun jarumi abdul wahab awarwasa da yaje dashi da kuma tarin al umarsa .

da farko dai yau akai sadakar ukun jarumi Abdul wahab awarwasa allah ya jikansa kuma yayi masa rahama allah yasa ya huta Allah yasa aljanna makoma .

mawaki kuma jarumi dauda kahutu rarara yayi tattaki har zuwa sadakar ukun jarumi Abdul wahab awarwasa Allah ya ji kanshi sannan yayi Mai rahama .

bay an rarara wasu daga cikin kannywood irinsu tijjani asase suma duk sun halarchi wannan guri domin gudanar da add u,a kuma anyi an gama cikin yardar Allah allah yasa mudace ameen summa ameen

mungode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈