World News

INNALILLAHI KALLI VIDEON YADDA SANIYA TA KASHE ZAKI ABUN MAMAKI

innalillahi kalli yadda wata saniya ta yiwa zaki muguwar illah gaskiya wannan lamari yayi matukar ban mamaki kalli yadda abun yaja hankalin mutane .

wata tasha ce a youtube mai suna animals amazing ta wallafa wannan cikakken videon domin su sun Saba kawo irin wannan videon al ajabin .

gaskiya wannan Abu akwai matukar ban mamaki ba kowa zai yi tunanin hakan ba saboda kowa yasan zaki sarki a dawa har a cikin gari ma idan ya shigo .

to Allah ya kyauta Ku ci gaba da ziyaryar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran siyasa mun gode sosai da sosai thanks

thank for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈