World News

masha Allah ali jita Mary am yahaya free wedding picture

zazzafan hotunan free wedding da ali jita yayi tare da jarumar kannywood maryam yahaya ya saka mutane sun fara tunanin aure tsakanin Ali jita da maryam yahaya .

kamar yadda kuka sani idan za,ayi aure a cikin film akanyi hotunan free wedding picture domin daukar hankalin jama,a masu kallon Fina finan Hausa .

wannan hoton ma ana tunanin free wedding ne ba aure za,ayi tsakanin ali jita da maryam yahaya ba saboda haka masu tunanin hakan su daina kokonto .

gaskiya daya ba aure za,ayi ba idan aure ne zaku ga wasu muhimman abubuwa akan hakan wannan shine cikakken bayani akan wannan hoto da yake yawo .

mun gode Ku ci gaba da ziyartar wannan site Mai suna hausaworldnews.com domin Sam un labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈