World News

videon yadda aka fara gudanar da bikin abale wato daddy hikima da amaryarsa

yanzu yanzu an Fara gudanar da bikin jarumin kannywood wato abale Allah ya sanya alkhairi a cikin tafiyar ango da amarya ya basu zaman lafiiya .

ranar juma,a za,a daura auren a kumbotso local government naibawa masallacin juma ,a 27/1/2023 da yardar allah Allah ya bada ikon zuwa ameen summa ameen .

komai lokaci wasu na raguwa wasu na karuwa yanzu dai daddy hikima ne a layi zuwa gobe insha Allah shima ya zama ango sai dai fatan allah ya bada zaman lafiya .

Allah yasa abokiyar zama ce har karshen rayuwarsu Kuma Allah ya basu yaya na gari su anfanesu duniya da lahira mun gode Ku cigaba da bibiyarmu domin samun labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈