World News

Ashe haka mawaki dauda kahutu rarara ya iya kwallo kafa wannan video ya dau hankali

Ashe haka mawaki dauda kahutu rarara ya iya kwallon kalli yadda yake taka rawar gani a cikin wannan team din nashi da ya bude ya tara matasa .

a gaskiya wannan video yaban mamaki ganin mawakin rarara yana taka leda abu Wanda yaja hankalin mutane sosai da sosai saboda ba,a saba gani ba .

saboda kowa yasan mawaki dauda kahutu rarara ya kware a gurin rera wakar siyasa shi yasa mutane suke mai kallon iya wannan wakar kawai ya iya .

wannna cikakken videon YouTube channel Mai suna Hausa world news tv domin su suka wallafa cikakken videon a kan youtube dinsu zaku iya kaimusu ziyara domin kallon cikakken videon akan YouTube .

mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈