World News

Videon shagalin bikin abale daddy hikima ali nu hu da rarara sun yi abun mamaki

Masha Allah abale ya zama ango manya manyan jaruman kannywood sun ziyarci shagalin bikin abale wato daddy hikima anyi shagali nesa ba kusa ba .

a yau ne rana irinta ta juma,a a ka daura auren jarumin kannywood wato abale a kumbotso local government na ibawa masallacin juma a na masjid uhud .

kuma manyan kannywood sun halarta kamar su dauda kahutu rarara sarki ali nuhu da kb international da kuma sauran wasu da bamu fada ba .

Allah yasanya allkhairi ya albarka a cikin lamarin kuma allah yasa matar zama ce har abada a gaskiya wannan lamari yayi dadi dan muma munji dadin hakan .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈