World News

Yanzu yanzu an daura auren abale daddy hikima da amaryarsa

Allah yayi daddy hikima ya zama ango lokaci yayi yanzu yanzu an daura auren abale wato daddy hikima a kumbotso local government na ibawa masallaci .

Allah ya bada zaman lafiya Allah yasa abokiyar zama ce Allah ya kade fitina gaba da baya komai lokaci yau gashi abale ya zama ango kamar da wasa .

duk masoyan wannan jarumi abale zasu so hakan saboda mai sonka shine zai so ka karu shi ko makiyin ka sai dai yaji haushi wannan lamari yayi kyau .

Ku taya shi murna a comment section din mu domin muna duba duk comment din Ku masoya mun gode Allah ya bar zumunci masoya gaba ki daya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈