World News

ALLAH SARKI RAYUWA INDAI KA KALLI VIDEON NAN SAI KA KARA IMANI

innalillahi allah sarki Kalli videon wasu matasa da Allah ya yisu a haka lamarin akwai ban tausayi sosai da sosai indai ka kallah sai ka kusa yi musu kuka .

a gaskiya videon wannan mutanen yana da ban tausayi sosai hakane yasa idan ka kallah abun sai ka kusa zub da hawaye halittar Allah na da yawan kala Kala .

wannan halittun zaka ga suna nan iri iri wani idan Allah yayi lafiya lau sai yaga kamar babu irin wannan halittu saboda babu su a kusa da yankin Ku .

Allah mun gode ma suma Allah ya basu lafiya ingantacciya muma Allah ya Kara mana Allah yasa Mu gama da duniya lafiya mun gode sosai da Sosa I .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈