World News

gaskiya mawaki rarara ya gamawa a bale komai Kalli videon yadda yayi babbar

Alhamdulillah an daura auren jarumin kannywood abale wato daddy hikima tare da yin dinner bayan an daura auren a cikin jihar kano .

Rarara ya isah gurin wannan taro inda yayi barin kudi nesa ba kusa ba hakan ne yaja hankalin Al umma sannan kuma mutane suka yaba da hakan .

Kamar yadda kuka sani rarara shine ya fara bawa abale kyuatar mota wanda hakan ya jawo abale yaga abun ya dace da yayi tafiyar mawakin rarara a kungiyar nan ta 13 x13 .

Har takai ta kawo ya zama dan takarar majalissa a kumbotso local government a jam iyar adp gaskiya kam rarara ya gamawa abale komai .

Mun gode Ku cigaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈