World News

Indai ka kalli videon ango da amaryar nan abun zai baka mamaki sosai

Allah sarki duniya kalli yadda aka bullo da sabon salon daukar hoto pree wedding tsakanin ango da amarya a arewacin Nigeria .

A gaskiya wannan abu bai dai dai a matsayin Ku na yan uwa musulmai kwata kwata hakan bai daceba saboda babu tsari kuma babu tarbiya .

Amma wasu mutanen suna ganin kamar burgewa ce amma kuma hakan ba burgewa bane gaskiya ya kamata Mu gyara halayen mu .

A matsayin mu na yan uwa musulmai saboda hakan bai dace ba baku ma wayewa ceba Allah ya ganar damu gaskiya da ikon bunta .

Labari daga hausaworldnews.com Ku cigaba da ziyartar wannan shafi do min samun labaran duniya mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈