World News

Yanzu yanzu asiri ya tonu ashe hadiza gabon tana da yaya sai ma ka kalli videon

asiri ya tonu Ashe jarumar kannywood hadiza gabon nada yaya kalli cikakken labarin nan domin tabbatar da wannan cikakken rahotan akan hadiza Gabon .

jarumar kannywood wadda ba kowane ya sani tana da yaya ba hadiza gabon Wanda idan aka ce wa wani tana da yaya ba ba kowa ne zai yarda ba .

saboda haka muka kawo muku wannan cikakken rahoton akan ita jarumar wato hadiza gabon wannan yarinyar da tarike ma yarta ce hujja saboda mun taba ganin videon ta wannan yarinyar tun kan takai haka .

to dai duk Wanda yake kokonton hakan sai ya daina gaskiya tayi halinta yanzu yanzu ga cikakken bayanin daga wannan site mun gode sosai da da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈