World News

Yanzu yanzu yan sanda sun Kama murja tik tok a hotel shiga domin kallo

Yanzu yanzu yan sanda sun kama murja Ibrahim kunya jarumar tik tok a tahir hotel yayin da take shirin hada birthday din ta a cikin jihar ta kano Yau lahadi .

yan sanda sunyi nasarar kama wannan jaruma Mai suna murja saboda tsantsar rashin kunya da take gami da batsa a bakinta hakan Ne yasa aka kamata .

freedom radio sun wallafa cewa kungiyar malamai ce tayi report din ta gurin yan sanda saboda abun da take yaci tura sosai a social media .

a gaskiya abun da murja take yaci tura Allah yasa sanadiyar wannan abu da akai mata ta shiryu ta dena aikata alfasha a social media da kuma shafin tik tok .

mun gode da gudun mawar kallo da kuke bamu a wannan site mai Albarka .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈