World News

Innalillahi abin da ake gudu ya faru an jefi buhari a jihar kano

Innalillahi abin da ake gudu ya faru matasa sunyiwa buhari ruwan duwatsu a cikin jihar kano lokacin da yaje bude wasu ayyuka .

Matasa sun fusata ne saboda wasu dalilai dasu ke da yawa saboda shugaban kasa Muhammad buhari ya kure matasa ne sosai da sosai .

Canjin kudi tsananin matsi na rayuwa talauci rashin tsaro da kuma matsanan cin hali da mutane suka shiga hakan Ne yasa da buhari yaje katsina aka jefe shi yazo kano ma ankara jifanshi .

Gaskiya jam iyar APC sun matse mutane ba kadanba Allah ya kawo mana sauki a cikin lamarinmu da kuma addinin mu musulunci .

Ameen summa Ameen mun gode sosai da sosai .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈