World News

Yanzu yanzu ansaki videon Sabon film din rahama sadau a indiya yaja hankalin

Rahama sadau ta fito a babban film din indiya kamar yadda ta fito a film din indiya a baya yanzu ta kara himma wajan acting sun dada Sata a wani sabon film din .

alhamdulillah a dai bangaren ci gaba rahama sadau Allah yayi ta samu ci gaba fiye da sauran jaruman kannywood saboda babu wani Wanda yake zuwa yayi film a indiya .

sai dai har yanzu mutane suna korafi akan hakan saboda wata irin Shiga datake yi ya kamata kuma ita ma ta Gyara wannan Abu saboda haline ba Mai kyau ba .

gaskiya rahama sadau daukaka ta girma sai dai fatan shiriya gaba ki daya Allah yasa Mu dace Ameen summa Ameen yasa Mu gama da duniya lafiya .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈