World News

innalillahi wa Inna ilaihirraj un mota ta Danne bakanike har lahira

innalillahi wa Inna ilahirraj un jack ya danne wani bakaniken mota har lahira wannan al amari ya ja hankalin jama a ba dan kadanba ga cikakken rahoto .

kulli nafsin za ikatul maut Allah yayiwa wani bakine rasuwa bayan jack din mota ya danne shi har lahira Allah Mai yadda ya so kowa da hanyar ajalinshi Allah yasa bakaniken nan aljanna ce makomarshi .

Sannan Allah ya kyauta namu zuwan wannan shine abin da ake cewa kowa da hanyar ajalinsa sai dai fatan dacewa a gurin ubangiji Allah ya amsa addu armu .

Ameen summa ameen mun gode da gudunmawar kallo godiya ta musamman ga masu sauraro

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈