World News

Allah sarki wani matashi ya bawa mahaifiyarsa koda daya shi Kuma ya mutu

innalillahi wa Inna ilahirraj un kulli nafsin za ikatul maut wani matashi ya bada kodarsa a sawa mahaifiyarsa sannan shi kuma ya mutu ya bar duniya .

gaskiya wannan lamari ya girmama wannan matashi ya rasu a hanyar ceton mahaifiyarsa saboda ya bata koda ne don ya Cece rayuwar ta amma shi kuma tashi ta salwanta .

Allah ya ji kanka da rahama yasa can tafi nan yasa aljanna ce makomarka Allah ya bawa iyayenka hakurin rashin ka Ameen summa Ameen Dan Isar annabi .

wannan labari ya samo asali daga apa hausa . com sune suka wallafa wannan labari kuma suka rawaito mun gode sosai da sosai .

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈