World News

Masha Allah kalli videon momee gombe ana bata award a kannywood

congratulation sister Masha Allah jarumar kannywood momee gombe ta lashe gagarumin award dinnan da ake bayar wa na kamfanin pandora .

wannan a bun alfahari ne a gurin masoyan jaruman nan Mai suna momee gombe saboda masoyinka shine zai so yaga karuwar ka a koda yaushe .

muna taya jarumar kannywood momee gombe murnar Sam un wannan gagrumin award na pandora da ta samu duk da dai ba ita kadai aka bawa ba anbawa fatima usman kinal Sannan an bawa feezy da sauransu .

dukkansu muna taya su murnar samun wannan gagarumin award na Pandora Allah ya Kara basira da Ilimi Mai amfani Ameen summa Ameen Allah yasa mudace

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈