World News

Masha Allah lawan ahmad izzar so pre wedding picture

Masha Allah jarumin kannywood lawan Ahmad wanda akafi sani da umar hashim a cikin shirin izzar so yayi wasu hotuna da suka dauki hankali a social media .

Wasu mutane sun dauki wannan hoton suna cewa lawan ahmad yayi aure wasu kuma suce zai aure amma wannan zancan karyane ba gaskiyaba .

Saboda idan za ai aure a film akanyi hoton pree wedding wannan hoton ma pree wedding ne amma batun aure kuma karyane .

Labari daga hausa world news . com ku ci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈